0
Godiya - B.E.Z (Ft. Kaestrings)
0 0
Godiya - B.E.Z (Ft. Kaestrings)
Menene zan yi maka
Mene zan yi maka
Menene zan yi



Ohhh ohhh ohhh Godiva ne zan yi
Ohhh ohhh ohhh Godiva ne zan yi

Rayuwa da ka bani
Rai na da ka bani
Godiya ne zan yi
Kaya da ka bani
Kudi da ka bani Godiya ne zan yi

Ohhh ohhh ohhh Godiva ne zan yi
Ohhh ohhh ohhh Godiva ne zan yi

Na zo da shi bani hurin buya ba

Rayuwa da ka bani
Rai na da ka bani
Godiya zan yi
Abubuwa da ka bani
Komai  da ka bani Godiya zan yi
Ya yesu na
Comments (0)
The minimum comment length is 50 characters.
Information
There are no comments yet. You can be the first!
Login Register
Log into your account
And gain new opportunities
Forgot your password?